Mahara sun saki Sumayya da suka yi garkuwa da a Zamfara
Mahaifin Sumayya ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa ya na tsoron rasa ran ‘yar ta sa.
Mahaifin Sumayya ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa ya na tsoron rasa ran ‘yar ta sa.
Babban laifin da nayi shine fitowa takarar gwamna da na yi wanda doka ce ta bani wannan dama.
Jihohin sun hada da Imo, Ogun, Zamfara da kuma Ondo.
Katobarar fadar shugaban kasa game da kisan mutane a Maradun, jihar Zamfara
Sun banka wa ofishin shugaban karamar hukumar wuta sannan suka kona motoci da dama dake wannan sakatariya.
Tattalin Arzikin Najeriya ya fada cikin halin kakanikayi
Buhari ya fadi mana cewa kowa fa ya shiga taitayin sa domin tattalin arzikin kasa na cikin mawuyacin hali yanzu.
An raba wa matasan sintirin hadin-guiwa din su 8,500 baburan hawa kowanen su.
Bayan haka kuma an kwato shanu sama da 250 da tumakai sama da 100. Moshood yace duk an maida wa ...
Zamfara ta dakatar da hakimai 4 saboda hannu da suke dashi a ayyukan ta'addancin da ya addabi jihar