Gabadayan mu gwamnonin APC mun amince Buhari ya fito takara a 2019
Shugaban Kungiyar Gwamnonin APC, Rochas Okorocha na jihar Imo ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya.
Shugaban Kungiyar Gwamnonin APC, Rochas Okorocha na jihar Imo ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya.
Mohammed Shehu ya tabbatar da hakan amma ya ce bashi da masaniyar adadin yawan mutanen da suka mutu.
maharan sun dira cikin kauyen inda suka rika bi gida-gida su na harbin jama’a.
An samu nasarar karkashe mahara da daman gaske.
An kona gidaje sama da 30 sannan an sace shanu 1000
Taron dai sun shafe kimanin awa daya su na zantawa, kuma alamu na nuna cewa taron ya yi zafi sosai.
Sarkin Anka ya roki gwamnan da a Karo wa Jihar da yankunan Jihar Jami'an tsaro.
A daidai maharan da aikata wannan mummunar abu ne wasu mazaunan kauyen suka kira jami’an tsaro.
Tinubu ya je wasu jihohin da ake ganin cewa tutar APC ta kama wuta sosai kamar jihohin Kano da Kaduna.
Gwamnan Jihar AbdulAziz Yari zai yi wa mutanen Jihar jawabi a kai.