‘YAN SARA SUKA: An kama 70 a Kaduna – Rundunar ‘Yan sanda
Wadanda aka kama ba su wuce 'yan shekara 18 zuwa 25 da haihuwa ba.
Wadanda aka kama ba su wuce 'yan shekara 18 zuwa 25 da haihuwa ba.
Abin fa ba ya misaltuwa yanzu.
An kama Yan sharan da yawa.
Unguwannin da sukayi kaurin suna da ayyukan irin wadannan matasa sun hada da Badarawa, Kawo, Unguwan Rimi, Kakuri da Sabon ...