KURUNKUS: Zan cigaba da murza tamola a Barcelona – Inji Messi
Messi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Goal.com ranar Juma'a.
Messi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Goal.com ranar Juma'a.
Babban Daraktan WHO, Tedros Ghebreyesus ne ya bayyana haka a wani taron ganawa da manema labarai karshen makon nan.
Gwamnatin kasar Spain ta bada sanarwar mutuwar mutum 849 a rana daya cikin sa'o'i 24.
Bayan haka an samu karin yawan mutane da suka kamu da cutar a kasar.
Lokacin da Barcelona ta dauko Valverde, sai da ya jera wasanni 29 ba a yi nasara kan kungiyar ba. Daga ...
Magoya bayan Barcelona sun yi zaton za a maye Valverde ne da tsohon Dan wasan kungiyar, Xabi Harnendez.
Daren jiya Laraba ne aka kammala wasan kafsawar farko a wasan kusa na karshen karshe, wato Kwata-Final.
Naira biliyan 114.7 ne daidai da fan miliyan 240.
El-Clasico kenan, ga taka leda, ga keta kuma rigima, har ma da dabanci.
Dukkan kwallayen dai Pjanic ne ya ci su a bugun daga kai sai mai tsaron gida.