QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal
Ba a Morocco kaɗai aka yi ta murna da nasarar da ƙasar ta yi a kan Spain ba. Kusan dukkan ...
Ba a Morocco kaɗai aka yi ta murna da nasarar da ƙasar ta yi a kan Spain ba. Kusan dukkan ...
Wani abin al'ajabi shi ne dukkan waɗannan ƙasashe huɗu kowace akwai tambarin tauraro a jikin tutocin su.
Bayan tashi wasan a kunnen-doki, an ƙara mintina 30, daga nan kuma aka bada ƙofar bugun daga kai sai mai ...
Cikin haɗuwa 7 da Barcelona suka yi da Madrid, a baya-bayan nan, Madrid ta yi nasara a wasanni 6 kenan, ...
Ƙungiyoyi biyu na Spain waɗanda a duniya babu kulob ɗin da ya kai su martaba a idon ƙwallon ƙafa, wato ...
A tsawon shekaru 16 da Ramos ya yi a Madrid bayan an saye shi daga Seville FC, ya taimaki ƙungiyar ...
Tsawon shekaru da dama Musulunci na ƙara mamaye Spain, har dai cikin shekarar 914, aka ci birnin Barcelona da yaƙi.
Yarjejeniya ta nuna kafin Messi ya koma wata kungiya, tilas sai shi ko kungiyar sun ajiye dala milyan 700 tukunna
Messi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Goal.com ranar Juma'a.
Babban Daraktan WHO, Tedros Ghebreyesus ne ya bayyana haka a wani taron ganawa da manema labarai karshen makon nan.