Shehu Sani ya fice daga PRP
Tsohon sanatan da ya wakilci Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa daga 2015 zuwa 2019, Sanata Shehu Sani ya fice ...
Tsohon sanatan da ya wakilci Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa daga 2015 zuwa 2019, Sanata Shehu Sani ya fice ...
Jami'in gwamnati ya ce 'yan bindiga kamar su 70 ne su ka karaɗe ƙauyuka 17, a cikin ƙaramar hukumar Wushishi, ...
Ni fa yanzu na gama sauraren wani kan tsaron jihata, abin ya kai ni makura zan dauki mataki kai tsaye ...
Ka tabbatar idan ka shiga siyasa duk wanda ya kira wayar ka sai ka amsa. Kuma duk wanda ya gayyace ...
An gano cewa, Umaru ya saki matar sa da kwana uku sai sabon saurayi ya bayyana, ashe hirar ajali yake ...
Kodinatan kwamitin Sani Aliyu ne ya yi wannan kira ranar Litini a taron da kwamitin ke yi da manema labarai ...
Gaskiyar magana ita ce ba za mu lamunta da irin yadda jama'a ke bijire wa dokoki da ka'idojin kiyayewa da ...
Haka kuma Kodinatan kwamiti Sani Aliyu ya shaida wa gidan talbijin din Channels cewa shugaba Buhari zai yi wa 'yan ...
Garba ya ce hakan karya dokar majalisar ne dama dokar kasa.
Mun tafka mu'amula da cudanya matuka tare, kaga ko idan kaji irin haka dole hankalin ka ya tashi.