Rundunar ‘Yan sanda za suyi atisayi a Abuja
Rundunar ‘yan sanda a Abuja, ta bayyana cewa a ranar Asabar 17 Ga Yuni, 2017, za su yi rugugin wuta ...
Rundunar ‘yan sanda a Abuja, ta bayyana cewa a ranar Asabar 17 Ga Yuni, 2017, za su yi rugugin wuta ...
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa, Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana ingancin hukumar zabe zai karu ...
Jami'an tsaro sun yi ta kama su a titinan Adamawa
Ya ce ya na yi masu alkawarin cewa za su kare mutunci da lafiyar duk wani dan Arewa da ke ...
Yanzu haka ma mun dan ba kowace mace jari, mun ce ta yi sana’a, ta daina zuwa gona, kafin komai ...
Shiko Farfesa Ango Abdullahi, shugaban kungiyar Dattawan Arewa cewa ya yi abin da matasan fadi ya yi daidai kuma yana ...
Dafaffen kwai na bude kwakwalwan yaro.
Kakakin rundunar Olatokunbo Adesanya ya ce wannan magana bata da asali domin sojin saman na tare da wannan mulki na ...
Masallacin da aka kai wa wannan hari dai ya na tsallaken hedikwatar Hukumar Raya Tabkin Chadi.
Kakakin gwamnan, Samuel Aruwan ne ya saka hannu a wannan matsaya na gwamnatin jihar.