Hukuma JAMB ta sanar da 1 ga watan Yuli ranar rubuta jarabawar ga wadanda basu yi ba
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i na Kasa JAMB ta sa ranar daya ga watan Yuli domin sake ba daliban da ...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i na Kasa JAMB ta sa ranar daya ga watan Yuli domin sake ba daliban da ...
A cikin ‘yan shekarun nan, an rika amfani da yunkurin Biafra tun daga hanya ta lalama da kuma nuna damuwa, ...
Sakataren hukumar kula da aiyukkan asibitoci na jihar Zamfara Muhammad Adamu ne ya sanar da hak
Tun cikin 2016 ne kamfanin Etisalat ke cikin matsin-lambar neman ya biya ashin naira bilyan 541 wanda kamfanin ya ciwo ...
Alkalin Kotun ya daga ci gaba da shariar zuwa 4 ga watan gobe.
Daga karshe ya ce dole ne a dauki wasu matakai domin samar wa mutanen Najeriya irin tsaron da suke bukata.
Dole duk makiyayin da yake shirin zama a Benue ya bi doka.
Ita kuma Halima Bala, mai siyar da abinci a garin ta ce lallai mutane za su takuru amma tsaro dai ...
A yanzu dai babu sauran wani boye-boye ko wata kwana-kwana. Duk mai hankali, ko ma wace jam’iyya ka ke goyon ...
Birex ta kara da cewa COP shiri ne na shekara-shekara tsakanin gwamnatin Amurka da kuma Nijeriya a kan hana yakuwa ...