Umarni daga sama ya sa muka kai samame gidan jaridar PREMIUM TIMES – Hukumar ‘Yan sanda byMohammed Lere January 20, 2017 An sako ma'aikatan gidan jaridar Premium Times din tun jiya