Kotu ta bada umurnin a kama jikan Marigayi Ahmadu Bello, Magajin Garin Sokoto
Inuwa Abdulkadir yace Magajin Garin sokoto ya kira ubansa bawa da aka siya Shilin biyu
Inuwa Abdulkadir yace Magajin Garin sokoto ya kira ubansa bawa da aka siya Shilin biyu
Blessing Lere-Adams ta ce shugaban kasa yayi hakanne domin ya dada samar da sauki ga manoman kasa Najeria.
sam babu tsari a filin jirgin saman
Sarkin ya rasune bayan fama da rashin lafiya da yayi.
A bayanin da ya yi yace Yusuf ya kashe wasu kudade ba tare da ya nemi cikakken izini ba daga ...
Sarki Sanusi yace ya kamata a dunga ba mutanen da suka cancanta ne koda ba daga yankin da ya kamata ...
Majalisar ta karanta wasikar dake kunshe da sunayen a zauren majalisar
Mijin nata dai ya umurci kotun da ta raba auren nasu domin ba zai iya zama da wannan mata ba.
Likitoci sun tabbatar da mutuwar kwamishina.
Sakataren gwamnatin tarayya Babachir ya ce ba zai halarci zaman kwamitin Shehu Sani Ba