RIKICIN APC A KADUNA: Shehu Sani, Sule Hunkuyi sun kai kukansu gaban uwar jam’iyya
John ya kara da cewa jam’iyyar bata ji dadin abubuwan da ya faru a jihohin Kaduna da Ribas ba.
John ya kara da cewa jam’iyyar bata ji dadin abubuwan da ya faru a jihohin Kaduna da Ribas ba.
Cibiyar PTCIJ ta ce gidauniyar ‘Ford Foundation’ ne ta dauki nauyi koyar da dalibai 200 a Najeriya aikin Jarida.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Bayan haka kuma Fashpola y ace gwamnati ta kamala tattaunawa da take yi da wata Kamfanin da zai samar da ...
Yanzu dai aski ya kai gaban gashi domin ko a karisa ne ko a barshi haka babu kyan gani.
A ranar Litinin, shugaban hukumar, Muhammad Babandede ya bayyana cewa mutane 1,112 kacal za a dauka aikin.
“Za a kashe miliyan 56 duk rana, miliyan 280 duk wata sannan biliyan 1.1 duk wata.
Mutane 6 sun rasu ne a garin Dadinkowa da ke Yamaltu-Deba sannan wasu 16 a garin Gombe.
Premium Times ba ta sami tabbaci ko David Umoru shi ma ya karbi toshiyar baki ko a’a ba.
Akalla jakar Ghana must go 20 cike da kayan gargajiya na Neja Delta.