ZABEN EDO: Obaseki da magoya bayan sa sun rika binciken motoci domin hana sayen kuri’u
Hakan ya faru ne a wurin da aka rika ajiye motoci a rumfar zaben da Obaseki ya jefa kuri'a.
Hakan ya faru ne a wurin da aka rika ajiye motoci a rumfar zaben da Obaseki ya jefa kuri'a.
Denis shi ne Firimiyan Midwest na farko kuma daga shi ba a sake yin wani ba. Dan asalin garin asaba ...
Tinubu ya ƙara da cewa lokaci yayi a taka masa birki a wancakalar da su a zaɓen.
Ko a baya ma mun dakatar da Oshiomhole ne saboda rawar da yake takawa wajen tarwatsa jam'iyyar jihar.
PDP ta jirkita dokar ta don ba Obaseki damar yin takarar fidda gwani na jam'iyyar
A ranar Talata, Obaseki ya ziyarci shugaban Kasa Muhammadi Buhari a fadar Aso Rock.
Ta kicime tsakanin gwamna Obaseki da Oshiomhole da ya kai ga jam'iyyar APC karkashin shugabancin Oshiomhole ta hana Obaseki takara ...
Ranar Litinin Obaseki ya ziyarci Wike da Udom Emmanuel na Cross Rivers, a kan hanyar sa ta komawa jam'iyyar PDP, ...
Daga nan sai aka tsame shi daga cikin wadanda za a tantance aka wancakalar a gefe.
Obaseki ya kara da yin kira ga magoya bayan sa da su kwantar da hankalin kan abinda ya faru kuma ...