SABANIN GWAMNA OBASEKI DA OSHIOMHOLE: Oshiomhole ya yi kadan ya maida kan sa tamkar wani ubangiji a Edo
An dai samu mummunan sabanin siyasa tsakanin Obaseki da Oshiomhole, wanda har yau an kasa sasanta su.
An dai samu mummunan sabanin siyasa tsakanin Obaseki da Oshiomhole, wanda har yau an kasa sasanta su.
Onilu ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya sake nazarin kwamitin kuma ya canza shugabanci da wasu 'yan kwamitin.
Duk aiyasar da babu kishin jama'a sai son kan ubangida, to wannan ba abin arziki ba ce.
Gwamnan Edo ya tsige kwamishinoni takwas masu biyayya ga Oshiomhole
Gajiya ce ta sa ni barci a zauren Majalisar Dinkin Duniya