Muhimmancin shayar da jarirai nonon Uwa – UNICEF da WHO
Shayar da yaro ruwan nono zalla na tsawon watanni shida hanya ce dake taimaka wa wajen inganta lafiyar yaro da ...
Shayar da yaro ruwan nono zalla na tsawon watanni shida hanya ce dake taimaka wa wajen inganta lafiyar yaro da ...
Mace za ta iya kiyaye sauran sharuddan gujewa wa kamuwa da cutar koda bata da takunkumin rufe baki da hanci.
Namiji ya rika kura wa nonon mace ido na kara masa lafiya da nisan kwana
Kamata ya yi mace ta samu hutun akalla watanni uku zuwa shida bayan ta haihu domin ta samu damar kula ...
Wani likita da ya kware a aikin yin fida mai suna Rex Dafiewhare ya yi kira ga mata da su ...
Likitan ya ce ba gaskiya bane kuma cewa da ake yi wai maniyyin namiji na gurbata ruwan nonon da jariri ...
Jariri 1 cikin jarirai 3 ne ke samun shayarwar nono zalla na tsawon watanni 6 a Najeriya - Bincike
D-8 da UNICEF sun kuma ce kamata ya yi mutane su rungume shayar da jariri nonon uwa da matuƙar mahimmanci ...
Duk da cewa yin fidar na da matukar tsada hakan bai hana mata yin shi ba.
A samar musu da tallafi matuka domin suma suna cikin waɗanda ke bukatan haka idan har ana so a samu ...