Kwangilar cire Ciyawa: Buhari bai fadi dai dai ba akan yadda suka binciki Babachir
Sanata Shehu Sani yace bayan wasika da kwamitin suka tura ma shi Babachir din sun sanar a gidajen jaridu 3 ...
Sanata Shehu Sani yace bayan wasika da kwamitin suka tura ma shi Babachir din sun sanar a gidajen jaridu 3 ...
Buhari yace adalilin hakan bai gamsu da wannan sakamakon bicike ba kuma ba zai yi amfani da shi wajen dakatarwa ...
“Ya kamata ace ya dade ya na more belin sa amma har yanzu anki a sake shi.”
Bincike ya nuna cewa ma’aikatu masu zaman kansu sun fi yawan ma’aikata da suke da rijista shirin fansho ta kasa.
Fadan Burutai da bam na Sojin Najeriya da bam da gidan jaridar PREMIUM TIMES
Gwamnonin da sarakunan Arewacin Najeriya ne suka halarci taron da ya gudana yau litinin a garin Kaduna.
Ba za muyi kasakasaba da fadin gaskiya a aikinmu saboda con zarafin da hukumar 'yan sanda suka yi mana.
Nayi Kira ga mutanen jihar Taraba da su Mara ma Buhari baya akan abubuwan da ya as a gaba.
Hukumar 'yan sandan jihar sun ce an kai harin ranar asabar da karfe 8:30 na daren Asabar ne.
Ya roki jama'a da a zauna lafiya da juna domin samun cigaba mai dorewa.