Gwamnatin Tarayya ta Ƙaryata zargin kisan Ƙare Dangi na addini a Najeriya
A cewarsa, ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu, gwamnati za ta ci gaba da ƙoƙari don tabbatar da adalci da ƙara ...
A cewarsa, ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu, gwamnati za ta ci gaba da ƙoƙari don tabbatar da adalci da ƙara ...
Rahotanni sun ce gwamnan ya zargi rediyon da rashin bin ƙa'idar aiki a cikin shirye-shiryen sa da kuma tayar da ...
Na gode da cigaba da tafiyar da abin da muka faro cikin nasara. Na shekara guda ban ziyarci ofishin ba
Hakan ya samu sanadiyyar matakan da aka dauka domin dakile yaduwar cutar da yadda masu fama da cutar ke kokarin ...
Mohammed ya tabbatar da cewa jijijgar ƙasa ta farko da aka yi a Mpape s ranar Asabar, ba ta nuna ...
Ya yi la'akari da ƙoƙarin da ministan ke yi wajen haɓaka 'yancin 'yan jarida da haƙƙoƙin manema labarai a Nijeriya.
Shugaban Ƙasar ya yaba wa ministan bisa jajircewar sa da kuma irin rawar da ya ke takawa wajen samun daidaito.
Daga cikin waɗanda su ka halarci taron akwai Mashawarcin Shugaban Ƙasa na Musamman kan Yaɗa Labarai da Tsare-tsare
Sauran tawagogin da suka zarce 1,000 sun hada da kasar China da ta yiwa mutane 1,411 rijista kamar Najeriya, sai ...
Ya ce tsauraran tsare-tsaren da Gwamnatin Tarayya ta bijiro da su, ba masu ɗaukar dogon lokaci ba ne kafin a ...