Sojoji sun bindige wani dan kunar bakin wake a Maiduguri
"Mun kai gawan dan kunan bakin waken dakin ajiyan gawawwaki na wani asibiti a Maiduguri."
"Mun kai gawan dan kunan bakin waken dakin ajiyan gawawwaki na wani asibiti a Maiduguri."
‘’Ko da ‘yan banga far musu sai suka tada bam din da suke dauke da shi.’’
A daren jiya Alhamis ne wasu ‘yan kunan bakin wake suka kai hari dakin kwanan mata dake jami’ar Maiduguri jihar ...
A na zaton cewa Boko Haram ne suka binne bam din a kofar shiga jami’ar.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Damian Chukwu ne ya sanar da hakan wa manema labarai a garin Maiduguri.
Kwamishinan kananan hukumomin jihar Zanna Usman ne ya sanar da hakan a garin Maiduguri.
Bam din dai ya tashi ne a lokacin sallar Asuba.