Ba zan dawo Najeriya ba sai likitoci sun gamsu da lafiya ta – Inji Buhari
Buhari ya tafi hutu kasar Ingila inda yayi amfani da hakan domin duba lafiyarsa.
Buhari ya tafi hutu kasar Ingila inda yayi amfani da hakan domin duba lafiyarsa.
Addu’a ne kawai zai fi a gareshi daga gare mu baki daya.
An samo kudaden ne gidansa da ke Kaduna.
Allah ya kara wa Shugaban kasa lafiya. Amin.
Shugaba Buhari ya tattauna da Kakakin majalisa da safiyar yau
Jerry Gana yace jam’iyyar PDP ba za ta canza sunanta ba.
Tace a kullum sai tayi magana da dan uwanta Muhammadu Buhari kuma ta na da yakinin yana nan lafiya.
Cutar na fito wa ne kamar kwantsa a idanuwar mutum wanda idan ba a dauki mataki akansa da wuri ba ...
Babu ruwan Masari da badakalar da Shema ya shiga.
Ya canji Isa Galaudu wanda ya ajiye aiki a watan Janairu.