Akalla mata 54,911 Boko Haram suka kashe musu mazaje – Inji Shettima
Akwai marayu 52,311
Jam’iyyar ta ce ta yi hakanne domin hada kan ‘ya’yan jamiyyyar a jihohin da ake da matsaloliJam’iyyar ta ce ta ...
Buhari ne shugaba na farko da sabon shugaban kasar Amurka din ya fara magana dashi cikin Shugabannin kasashen Afrika.
Kashim Shettima ya fadi hakanne Yau a taron tunawa d amarigayi Janar Murtala Mohammed.
Yace kofarsa a bude take domin a shirya.
Itama Kungiyar Kwallon Kafa ta Real Madrid ta lallasa Osasuna da ci 3 – 1.
EFCC ta ce Andrew Yakubu na ba jami'anta hadin kai yadda ya kamata.
Ban da kowa yanzu domin wanda ya fi burgeni shine Rabilu Musa Ibro kuma ya rasu. Allah ya jikansa Amin.
“ Na yi ma Najeriya da shugabanninta addu’a” Aisha ta ce.
Gwamnan yace duk wadanda suke aikata wannan aiki ba sa kyauta ma jihar