Mata sun yi zanga-zanga a dalilin sace musu ‘ya’ya da akeyi a jihar Kano
Matan sun fito daga unguwanin Hotoro, Kawo, Kawon Mallam da Kawon Maigari ne.
Matan sun fito daga unguwanin Hotoro, Kawo, Kawon Mallam da Kawon Maigari ne.
Leo ogor yace ko dayake sun ga Buhari ya na dariya da bakin nasa wanda hakan ya musu dadi amma ...
Ofishin ta tabbatar da wannan tattaunawa sannan ta ba da bayanani akan abubuwan da Trump da Buhari suka Tattauna akai.
Yace zai taimakawa manoman rake a jihar.
Saraki yace ya ji dadin yadda ya ga Buhari kuma hakan ya tabbatar masa da cewa lallai yana cikin kuzari.
Adebowale ya fadi hakan ne bayan zama ta mako mako da majalisar zantarwa ta yi a Abuja.
Kwamishinan ya fadi hakan ne wa manema labarai ranar Laraba a Gusau.
Grace John, malaman makaranta ta ce wannan abu baiyi mata dadi ba.
Saraki ya tattauna da shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidan Abuja dake birnin Landan.
Ahmed Lawan da Yusuf Lasun na daga cikin tawagar.