DanAgundi ya kalubalanci dokar gwamnatin Kano kan hawan durba, ya ce ‘sai dai ayi fito na fito’ idan wani ya hau doki a Kano
DanAgundi ya ce duk da cewa sun bi umarnin gwamnatin jihar a wannan karon, babu abin da zai hana su ...
DanAgundi ya ce duk da cewa sun bi umarnin gwamnatin jihar a wannan karon, babu abin da zai hana su ...
Ya yaba wa gwamnatin Borno bisa karɓar baƙuncin taron tare da gode wa ‘yan jarida kan yadda suka ɗauki rahotannin ...
Bayanan farko-farko sun nuna cewa, akwai yiwuwar lamarin ya faru ne sakamakon iska mai ƙarfi a lokacin da haɗarin ya ...
Kan matsalar tsaro a Kudancin Kaduna, Sani ya ce mutane da dama da ke kare El-Rufai ba su san halin ...
Najeriya ta yi fama da rikice-rikice na al’umma da na ƙabilanci da na addini. Wata ƙungiya mai bibiyar tashe-tashen hankula ...
Jami’an ‘yan sanda tare da haɗin guiwar jami’an jin daɗin jama’a na ƙaramar hukumar sun kwato gawar tare da kai ...
Fitowar Mista Pantami a matsayin ɗan takarar PDP ta haifar da cece-kuce a tsakanin masu ruwa da tsaki a PDP ...
Sa’idu ya bayyana hakan ne lokacin da mai ba Gwamnan Kaduna shawara kan harkokin cikin gida, Isa Lawal, ya kai ...
Ministan ya ƙara da cewa waɗannan waɗanda ake zargi, waɗanda ya ce Amurka da wasu ƙasashen Turai sun sanya kuɗaɗen ...
Ƙungiyar ta yi wannan kiran ne a wata sanarwa a ranar Laraba, wadda Awaji-Inombek Abiante da Abubakar Kusada suka sanya ...