Buhari ya ɗauki tsawon lokaci ya na yi wa Najeriya addu’ar zaman lafiya, tsaro da murmurewar tattalin arziki a Masallacin Madina
Kakakin Yaɗa Labaran Shugaban Ƙasa, Garba Shehu ya sanar a cikin wata takardar da ya fitar cewa bayan kammala taron ...
Kakakin Yaɗa Labaran Shugaban Ƙasa, Garba Shehu ya sanar a cikin wata takardar da ya fitar cewa bayan kammala taron ...
An lalata gonaki 2,901, an kona gidaje 1,520, iyalai 5,901 da mutum 29,805 sun rasa gidajen su a kauyuka 39 ...
Hakan ta sa CAN reshen Yobe shirya gagarimin taron tunawa da kuma bakin cikin kadaicin rashin Sheribu da suke yi.
APC ta yi kiran cewa ya kamata shugabannin addinai su rika kai zuciya nesa
'Yan sanda sun damka 'yaran da aka sato daga Gombe aka kai su jihar Anambra ga iyayen su
Kungiyar Dattawan Kiristoci ta ce babu inda doka ta bai wa CAN izni ko ’yancin nada masu sa-ido a harkar ...
Ya bayyana haka ne a taron tattaunawa da shugabannin addinin kirista na jihar Kaduna.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Isah ya ce yin haka karantarwar shugaban su ne wato ibrahim El-Zakzaky.
Za a bada horo ga mutane hamsin daga kowace shiyya, su kuma su je su gayar da horo saura.