Kotun Tarayya ta umarci Atiku da ADC su kai wa Tinubu takardun ƙara da suka shigar zaginsa da jabun takardar NYSC
Sai dai lauyan Atiku, Silas Onu, ya ƙi amincewa da hakan, yana mai neman Popoola ya fara gabatar da rubutacciyar ...
Sai dai lauyan Atiku, Silas Onu, ya ƙi amincewa da hakan, yana mai neman Popoola ya fara gabatar da rubutacciyar ...
Rikice-rikicen da ke faruwa a Mambilla Plateau sun shafi batutuwan fili, kabilanci da samun wuraren noma da kiwo tsakanin manoma
Fayose ya kuma yi hasashen cewa yankin Kudu maso Yamma zai bai wa Tinubu tazarar aƙalla ƙuri’u miliyan shida a ...
Sai dai Akume ya buƙaci hukumomin da su nemi wasu hanyoyin samun kuɗaɗe, maimakon dogaro kacokan da tallafin gwamnati.
Sakataren zartarwa na hukumar NHRC, Tony Ojukwu, ya ce rashin tsaro ya sake mamaye batun kare haƙƙin ɗan‘adam a Najeriya.
“Ba shi da wata alaka da APC. Maimakon haka, hanya ce tamu ta tara goyon baya daga jam’iyyu daban-daban domin ...
Wannan kaɗai ba ya tabbatar da cewa gwamnatin Sani ce ta ƙulla sabbin basussukan, domin kuɗaɗen
Ya ce jam’iyyar za ta mai da hankali wajen haɗa kan magoya bayanta da kuma wayar da kan jama’a kan ...
kara nuna cewa jami'an lafiya 'yan kasan Britaniya ko UK sun kai mutum miliyan 1.1, India sun kai mutum 32,117 ...
Daga cikin waɗanda suka halarci taron akwai tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau; tsohon Ministan Sadarwa, Adebayo Shittu