KARIN ALBASHI: Kungiyar Kwadago ta ba gwamnoni wa’adin nan da 31 Ga Disamba
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), ta bai wa gwamnonin jihohi 36 wa’adin fara biyan mafi kankantar albashi zuwa nan da ...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), ta bai wa gwamnonin jihohi 36 wa’adin fara biyan mafi kankantar albashi zuwa nan da ...
Na fara takara tun a zamanin mulkin Shagari, inda na tsaya takarar dan majalisar jihar Bauchi, kuma na yi nasara.
Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahaya Gwamnan jihar Gombe ya yaba bisa nasarorin da aka samu na dakile yaduwar cutar a ...
Rufe kan iyakokin dai ya hana shigo da shinkafa daga kasashen ketare ta kan iyakokin kasar nan, musamman ta Kwatano ...
'Yan sanda sun damka 'yaran da aka sato daga Gombe aka kai su jihar Anambra ga iyayen su
Lokaci ya yi da za a fito a hada hannu gaba daya domin kau da wannan matsala da ya addabi ...
Darektan sa ido na PCN Anthonia Aruya ta sanar da haka wa manema labarai a garin Dutse ranar Lahadi.
Daga cikin wadannan mutane 66 da muka kama 16 daga manoman ganyen wiwi.
Vile yace an gano haka ne bayan gwajin mutane shida da aka yi bayan zaton na ko sun kamu da ...
Gombe ta karbo bashin Naira biliyan 3.4 daga babbar bankin duniya