Mutanen Zariya su kwantar da hankalinsu, Ruwa zai wadata a ko ina nan da Oktoba – Kwamishina Lere
Kwamishina Lere ya fadi haka ne da ya ke zantawa da gidan jaridar Daily Trust.
Kwamishina Lere ya fadi haka ne da ya ke zantawa da gidan jaridar Daily Trust.
Shiko Farfesa Ango Abdullahi, shugaban kungiyar Dattawan Arewa cewa ya yi abin da matasan fadi ya yi daidai kuma yana ...
Ya ce Kungiyar dattawan Arewa na tare da matasan kuma za su basu duk irin goyon bayan da ya kamata ...
Kungiyar ta ce ko wani Inyamiri ya koma garin sa kawai.
Uche Madu yayi kira ga ‘yan uwansa ‘yan Kabilar Igbo da su dawo yankinsu domin gina ta.
Kakakin gwamnan, Samuel Aruwan ne ya saka hannu a wannan matsaya na gwamnatin jihar.
Ana raba abincin bude bakin a unguwannin da yake wakilta.
Ya kuma sanar da cewa suna koyar da manoma akan dabarun aiyukkan noma na zamani a filayen.
Matsalar yaki da cin hanci da rashawa
Gwamna El-Rufai ya ce gwamnati zata ci gaba da aiki a sashen matatar ruwar na biyu.