Tsare El-Rufai wani salo ne na yin garkuwa da shi da tsangwamar siyasa kawai – Iyalan El-Rufai
Yana wajen Najeriya. An gayyace shi ta ICPC, kuma ya dawo daga Alkahira domin ya mika kansa. Muna kira da ...
Yana wajen Najeriya. An gayyace shi ta ICPC, kuma ya dawo daga Alkahira domin ya mika kansa. Muna kira da ...
A hukuncin nata, mai shari’ar ta lura cewa masu gabatar da kara ba su yi adawa da bukatar neman belin ...
Iyalan tsohon gwamnan sun bayyana matakin a matsayin saɓawa ga umarnin kotu tare da take haƙƙin tsarin mulkin ƙasa.
Sanarwar tasa ta haddasa farin ciki a sassa daban-daban na Kaduna ta Arewa, inda matasa, mata, dalibai da masu sana’o’i ...
A zaman ranar Laraba, lauyan masu kare kai, Oluwole Olaniyan (SAN), ya roƙi kotu da ta sassauta sharudan belin.
Har kawo ranar Alhamis, El-Rufai na tsare ne a hannun hukumar ICPC saboda zarge-zargen cin hanci a kotuna biyu da ...
Hukumar ICPC ce ta gurfanar da Mista El-Rufai tare da Joel Adoga bisa zarge-zargen rashawa, amma dukkaninsu sun musanta
Wannan lamari na daga cikin jerin kalubalen shari’a da tsohon gwamnan ke fuskanta a kotuna daban-daban, ciki har da
Wannan shiri na nuna muhimmancin haɗin gwiwar gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu wajen inganta harkar kiwon lafiya,
Tsaro ya kasance mai tsanani a cikin kotu da wajen kotu, abin da ya zama al’ada tun farkon bayyanar El-Rufai ...