El-Rufai ya maida wa majalisar Kaduna martani, ya ce dama kitsa musu aka yi su ci masa mutunci, amma ‘na gaba ya yi gaba’
Mun tabbatar da sahihancin gwamnatin El-Rufai tare da yin watsi da badakalar da ake yadawa a matsayin rahoton kwamitin.
Mun tabbatar da sahihancin gwamnatin El-Rufai tare da yin watsi da badakalar da ake yadawa a matsayin rahoton kwamitin.
El-Rufai ya yi gwamna daga 2015 zuwa 2023, kuma shi ya ɗaure wa Gwamna Uba Sani gindi har ya samu ...
Majalisar dai ta ce zata gayyaci wadanda suka yi aiki lokacin gwamnatin El-Rufai, tun daga farko har karshe. Ta ce ...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, Yusuf Liman, ya gargadi Bello El-Rufai, dan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ya ...
Tsohon kakakin majalisar Kaduna Yusuf Zailani ya bayyana cewa majalisar Kaduna a karkashin sa ba ta amincewa wa tsohon gwamnan ...
Kwamitin majalisar za ta gayyaci duk wani jigo a gwamnatin El-Rufai da suka hada da kwamishinonin sa, tsohon kakakin majalisa, ...
Abin da ya kamata mu yi a matsayinmu na ’yan kasa shi ne mu yi wa shugabanninmu addu’a don Allah ...
Abinda Sanata Uba Sani ya fara yi bayan ya zama sanata shine ya tabbatar da an karɓo wannan bashi.
Jam'iyyar APC a jihar Kaduna ta dakatar da shugabar mata na jam'iyyar saboda ta goyi bayan tsohon gwamnan jihar Nasir ...
Adekeye ya ce El-Rufai ya ziyarci shugaban jam'iyyar Shehu Gadam a ofishin jam'iyyar wanda abokin sa amma ba wata siyasa ...