Subhanallah, Ƴan Ta’adda A Cikin Garin Gusau, Daga Imam Murtadha Gusau
Tabbas, ko shakka babu, jami'an tsaro da Gwamnatocin jihohin da Allah Subhanahu wa Ta'ala ya jaraba da wannan fitina
Tabbas, ko shakka babu, jami'an tsaro da Gwamnatocin jihohin da Allah Subhanahu wa Ta'ala ya jaraba da wannan fitina
Sannan kuma muna so a sani cewa gwamnatinmu ba ta taba daukar jami’an tsaro masu zaman kansu wai don aikin ...
Ba tsoron sake zaɓen 'inkwankilusib'. Al'ummar Zamfara sun yi amanna da gwamnatin mu. Kuma sun damƙa mana amanar ƙuri'un su.
Kuma wajibi ne mu sani, Zamfarawa mutane ne masu hankali, masu ilimi, masu basirah, hakuri, juriya da hangen nesa.
Saboda tsabar rashin imani, duk da saɓa ƙa’idar da aka yi wurin fitar da kaso 93% na kuɗi, maimakon a ...
Matawalle shi ne tsohon Gwamnan Jihar Zamfara wanda Gwamna na yanzu Dauda Lawal ya kayar a zaɓen 2023.
Wata takardar sanarwar manema labarai da Kakakin Gwamnan Zamfara, Sulaiman Bala Idris ya fitar ranar Lahadi a Gusau
Sannan batun wai kuɗaɗen da aka biya ɗan kwangilar an yi su bisa sahalewar Ma’aikatar Ayyuka, shi ma ƙarya ne. ...
Wata takardar sanarwar manema labarai wacce Kakakin Gwamna, Sulaiman Bala Idris, ya fitar a ranar Alhamis,
Gwamnan na Zamfara wanda ɗan PDP ne, ya na sahun gaban caccakar 'yan bindiga, kuma bai yarda a yi zaman ...