BIDIYO: Na sanar da Tinubu matsalolin Zamfara, wandanda ya sani da waɗanda bai san su ba – Gwamna Lawal
Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya bayyanawa manema labarai a fadar shugaban kasa cewa ya sanar da shugaba Bola Tinubu matsalolin ...
Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya bayyanawa manema labarai a fadar shugaban kasa cewa ya sanar da shugaba Bola Tinubu matsalolin ...
Don haka, muna kira ga Gwamna Dauda Lawal da ya gyara, domin amfanin kan sa da kuma amfanin al'ummar jihar ...
Kuma wannan aya mai girma tana yi muna nuni da cewar shugaba duk inda yake hawansa da saukarsa a mulki, ...
Tabbas, ko shakka babu, jami'an tsaro da Gwamnatocin jihohin da Allah Subhanahu wa Ta'ala ya jaraba da wannan fitina
Sannan kuma muna so a sani cewa gwamnatinmu ba ta taba daukar jami’an tsaro masu zaman kansu wai don aikin ...
Ba tsoron sake zaɓen 'inkwankilusib'. Al'ummar Zamfara sun yi amanna da gwamnatin mu. Kuma sun damƙa mana amanar ƙuri'un su.
Kuma wajibi ne mu sani, Zamfarawa mutane ne masu hankali, masu ilimi, masu basirah, hakuri, juriya da hangen nesa.
Saboda tsabar rashin imani, duk da saɓa ƙa’idar da aka yi wurin fitar da kaso 93% na kuɗi, maimakon a ...
Matawalle shi ne tsohon Gwamnan Jihar Zamfara wanda Gwamna na yanzu Dauda Lawal ya kayar a zaɓen 2023.
Wata takardar sanarwar manema labarai da Kakakin Gwamnan Zamfara, Sulaiman Bala Idris ya fitar ranar Lahadi a Gusau