Atiku ya yi kira ga CBN ya magance matsalar ƙarancin naira, ya ce wa’adin ƙarin kwanaki 10 ya isa haka nan
Ya ce yin hakan zai sauƙaƙa wa jama'a ƙuncin rayuwar da ƙarancin kuɗaɗe ta haifar masu, musamman a yankunan karkara.
Ya ce yin hakan zai sauƙaƙa wa jama'a ƙuncin rayuwar da ƙarancin kuɗaɗe ta haifar masu, musamman a yankunan karkara.
PREMIUM Times ya buga labarin yadda Gwamnan CBN ya koma aiki ana tsakiyar jidalin sauyin kuɗi da jalli-jogar Gudaji Kazaure
A ranar Lahadi ce Emefiele ya yi sanarwar ƙarin wa'adin kwanaki 10, bayan ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari a ...
Har zuwa wayewar ranar Asabar, mutanen Najeriya na ci gaba da kokawa da rashin sabbin kuɗi a hannun su.
Shi wannan tsarin Katin Sauƙaƙa Hada-hadar Kuɗaɗe na Cikin Ƙasa, zai yi gogayya da katin Visa da Mastercard na ATM
Buni ya ce kananan hukumomi 4 ne cikin 17 ke iya gudanar da harkokin banki a jihar saboda haka wa'adin ...
Babu wani banki da zai ki karbar tsoffin takardun kudi har sai ranar 31 ga Janairu, 2023.
Ya kara da cewa ya fita rangadi ne sa kansa domin gani wa idon sa yadda mutane suka amshi wannan ...
Lokacin da Buhari ya hau mulki a Mayu, 2015, ya taras da bashin naira biliyan 789.7 da gwamnatin baya ta ...
Zuwa Disamba 2020 bashin ya cilla sama har zuwa naira tiriliyan 13.1. Zuwa Disamba 2021 ya kai Naira tiriliyan 17.4.