KARYEWAR DARAJAR NAIRA: Tinubu ya yi ganawar gaggawa da Gwamnan CBN
Hakan na zuwa ne daidai lokacin da ake fama da raɗaɗin tsadar rayuwa, biyo bayan cire tallafin fetur da Gwamnatin ...
Hakan na zuwa ne daidai lokacin da ake fama da raɗaɗin tsadar rayuwa, biyo bayan cire tallafin fetur da Gwamnatin ...
Majalisar Tarayya ta ce Babban Bankin Najeriya, CBN ya gaggauta tsayar da tsarin tilasta wa kwastomomi bayyana wa banki shafin ...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (SSS) ta bayyana cewa ta kama dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele.
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (SSS) ta bayyana cewa ta kama dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele.
Dakatar da Gwamnan CBN ya biyo bayan wani gagarimin bincike da ake kan yi a ofishin sa da kuma shirin ...
Mummunan yanayin da asusun gwamnatin tarayya ke ciki, musamman yadda babu komai cikin sa sai tulin bashi da tsadar rayuwa
Babban Bankin Najeriya CBN ya ƙara kuɗin ruwa ga dukkan masu karɓar lamuni zuwa kashi 18.5% bisa 100% na adadin ...
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya fito da sanarwar soke lasisin wasu ƙananan bankunan kasuwanci 132 a faɗin ƙasar nan.
Ƙarya ya ke yi, ya ƙirƙiri shirin tafiya karatu waje ne don kada gwamnati mai hawa ta titsiye shi yin ...
CBN ya ce zai ci gaba da ƙara ingizo kuɗaɗen a cikin jama'a domin a ji sauƙin hada-hadar bunƙasa tattalin ...