Bankin CBN ya gigice neman mafita, ganin yadda tattalin arzikin Najeriya ya yi tsayuwar-gwamin-jaki
A yau Talata ce Gwamnan zai yi ganawa da manema labarai, misalign karfe 2:15 na yamma, inda zai bayyana sanarwar ...
A yau Talata ce Gwamnan zai yi ganawa da manema labarai, misalign karfe 2:15 na yamma, inda zai bayyana sanarwar ...
Dama Bahaushe ya ce ‘idan duka ya yi yawa, na ka kadai ake iya karewa.’
Shirin Bada Ramce Ga Kananan Manoma, wato Anchor Borrowers' Progmme (ABP) ne zai samar da kudaden akwatar da wannan shiri ...
Abin dai a hankali yana neman ya kazanta domin hatta mutanen Abuja sun kasa komawa gidajen su saboda daddatse tituna ...
Bappa ya ce wannan Lauya bai yi amfani da sanin sa wajen fadin irin maganganun da ya yi.
Ya bayar da shawara cewa Najeriya ta kara maida hankali wajen noma, domin gaggauta farfado da tattalin arzikin kasa.
CBN ya ce akwai Shirin Bashin Naira Tiriliyan 1 domin bunkasa masana'antun cikin gida.
A dalilin tsananin rashin abinci da ya dabaibaye 'yan Najeriya, Bankin CBN ya ba wasu kamfanoni daman su shigo da ...
Sanarwar ta hana kamfanonin saida wuta Discos karbar kudaden wuta ko wasu kudaden harkokin lantarki na Discos din.
Ko asusun hada-ka (joint account) aka samu da sunan ka a cikin masu ajiyar, to za a debi adadin da ...