Buhari ya kara wa’adin Hafsoshin Tsaron Kasa
Wa'adi da aka kara musu, ya yi daidai da abinda dokar kasa ta 1999 ta shimfida.
Wa'adi da aka kara musu, ya yi daidai da abinda dokar kasa ta 1999 ta shimfida.
Wani matashi dauke da bam ne ya tada ta a wani masallaci, daidai ana sallar asuba.
Yanzu dai an kwashe gawan su zuwa biriki a Yola.
Ya kuma jaddada musu cewa za ana biyan su alawus din su akan lokaci.
Sanadiyyar haka sun tarwatsa su sannan da yawa daga cikin su sun tsira da raunuka.
Kotun da ta zauna a garin Kainji dake jihar Neja ta ce za aci gaba da zaman kotu ne a ...
Kanu ya rika yin barazanar kashe shugaban kasa, haddasa fitina a kasa da kuma kone Najeriya.
Ya ce ya yi matukar kokari wajen kara cusa wa sojoji da'a, biyayya, kishin kasa da kuma kishin aikin da ...
Janar Sani ya ce rundunar batayi haka ba don ta burge, cewa anyi ne cikin kuskure.
A lokutta da dama saurin fadin hakan yakan tunzura kungiyar su fara kai farmaki ga mutane da sojoji babu kakkautawa.