‘Dattawan Arewa ba da yawun Arewa suke magana ba’ – Matawalle
Cikin wata sanarwar da Matawalle ya fitar a ranar Asabar, tsohon gwamnan Jihar Zamfara ɗin ya ce dattawan Arewa ba ...
Cikin wata sanarwar da Matawalle ya fitar a ranar Asabar, tsohon gwamnan Jihar Zamfara ɗin ya ce dattawan Arewa ba ...
Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya bayyanawa manema labarai a fadar shugaban kasa cewa ya sanar da shugaba Bola Tinubu matsalolin ...
Ya zama tamkar wajibi da gwamnatin tarayya da gwamnonin mu na jahohi da ma shigabanni arewa su tashi don neman ...
Mazauna yankin ma Kolmani sun shaida wa RDI cewa babu wani ƙarin haske da suka samu daga Gwamnatin Tarayya.
Ya ce mahara sun kashe mutum ɗaya, sauran yaran da aka gudu da su ɗin shekarun su sun kama ne ...
Baya ga sanatocin kungiyar dattawan Arewa sun nuna ɓacin ran su a baya cewa yin haka hanya ce kawai na ...
Dattawan mu sun je sun sanar da wasu dattawan Fulani cewa su faɗa wa Ɗanbokolo cewa ba su ne suka ...
Ministar Agaji, Jinƙai ta lokacin, Sadiya Umar ta ce an yi asara za ta kai ta Naira tiriliyan 4.2 sanadiyar ...
STC ta ce ta ce ƙididdigar ta tsaya ne a ƙarshen Disamba, 2022, kenan ba ta lissafa da waɗanda aka ...
Shettima tare da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, su ka kai ziyarar rasuwar Abubakar Galadanci.