Mun Ƙara Himmar Kula Da Matan Da Suka Tsira Daga Cin Zarafi Bisa Tallafin Shirin Tarayyar Turai Da Majalisar Dinkin Duniya – Gwamna Aliyu
Sesay ya jaddada yawaitar abubuwan da ba su dace na zamantakewar al’umma da ake yi kamar aurar da ‘ya’ya mata ...