Kwamitin bincike ya nemi EFCC ta damƙe Emefiele, Kyari da wasu ‘kangararrun’ jami’an gwamnatin Buhari su 52
Shugaban Kwamitin Binciken Honorabul Oluwole Oke, ɗan PDP daga Jihar Osun, shi ne ya rubuta bayanin neman a kamo manyan ...
Shugaban Kwamitin Binciken Honorabul Oluwole Oke, ɗan PDP daga Jihar Osun, shi ne ya rubuta bayanin neman a kamo manyan ...
Ya ce kakarewar da na'urorin ke yawan yi ya kawo tsaiko da bata lokaci sosai wajen jefa kuri'a.
Yakubu ya fai haka ne a Akure, babban birnin Jihar Ondon, a ranar Laraba, lokacin da ya ke zantawa da ...
Rundunar ta gano gidan a unguwar Iyawale, cikin yankin Ikotun. Ya kara da cewa matan sun kama daga shekaru 15 ...
Sai dai kuma jami’an ‘yan sanda sun ce ba gaskiya ba ne.
Iyayen yaron ne da kann su suka shigar da korafi a wajen SSS saboda zargin ‘yan sanda sun ki tabuka ...
A cikin wasikar dai ya fito karara ya nuna damuwar sa a kan batun rashin tsaro a Najeriya.
Masu garkuwan sun tattare wasu motocin a wannan hari.
Sun harbi Olakunri wanda shine yayi dalilin rasuwarta.
Sun tabbatar da cewa su na bincike ne, domin har ta rigaya ta koma gida, amma daga baya ta koma ...