Kakakin jam’iyyar ADC ya ba da shawarar dakatar da shirin NYSC na shekara 1 saboda matsalar tsaro a Najeriya
“Ra’ayina ne na kaina, kuma na yi magana ne a matsayina na tsohon Ministan Matasa wanda ya taɓa kula da ...
“Ra’ayina ne na kaina, kuma na yi magana ne a matsayina na tsohon Ministan Matasa wanda ya taɓa kula da ...
“ADC a Borno jam’iyyar siyasa ce da aka yi wa rajista bisa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya da Dokar Zaɓe,” in ...
Ta ce ƙarin gaskiya a tsarin zai kare mahajjata daga yiwuwar yaudara tare da tabbatar musu da cewa an sauke ...
A cewarsa, matan da ke cikin shirin sun tara sama da Naira biliyan 20 na ajiyarsu ta hanyar ƙungiyoyinsu.
Ya nemi NNPC ta bayyana nawa daga cikin kuɗin da ake binsa ya shafi iƙirarin da ya yi na amfani ...
An gudanar da taron ne a ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), George Akume, kuma manyan ‘yan siyasa da jami’an
Babayo ya yi kira ga mutane da su kwantar da hankalin su tare da guje wa kai harin ramakon gaiyya.
Maharan sun afka wa wadannan jami'an tsaro da karfe 11 na dare a unguwan Angwan Tsarki dake kauyen Mangor.
A cewar Onanuga, Tinubu ya miƙa “ta’aziyya mafi zurfi” ga iyalan wadanda abin ya shafa, Babban Hafsan Rundunar Sojin Sama
Ya ce ingantattun bayanai na da muhimmanci wajen samar da ingantaccen tsari da kuma kare masu gudanar da ayyukansu bisa ...