Za a kammala titin jirgin kasan Abuja a cikin watan Oktoban 2017
za a fara gwada hawan titin a cikin watan Nuwamba.
za a fara gwada hawan titin a cikin watan Nuwamba.
Ganduje ya fadi hakan ne da yake karban bakuntar kungiyar makiyaya na Miyetti Allah MACBAN a fadar gwamnatin jihar Kano.
Ca da akayi wa shirin a wancan lokacin ne ya sa aikin bai yuwu ba kuma.
ziyarce-ziyarcen da Buhari ya yi sun fara karkato hankulan masu sha’awar zuba jarin kasuwanci a Nijeriya
Gwamnatin Najeriya na shirin dakatar da wasu ayyukan da ta keyi a kasashen waje guda 119.
Wani mazaunin unguwan mai suna Tony Isibon ya ce bashi da tabbacin cewa rigakafin daga gwamnati take.
Magana ta da bam na Jimeta da bam
El-Rufai ya yi kira ga majalisar kasa da ta sanarwa duniya kasafinta da yadda take kashe su.
Bayan haka kuma ya jagoranci saukar Alkur’ani mai girma da ya sa ayi domin samun lafiyar shugaban kasa Muhammadu Buhari
Ya kara da cewa za a kara inganta tsarin haihuwa na shanun yadda kowace saniya za ta rika samar da ...