Mutane 1114 ne suka rasa rayukansu a kasa Najeriya sanadiyyar cutar Sankarau
Bisa ga binciken hukumar kula da yaduwar cututtuka NCDC ta gudanar hukumar ta bayyana cewa cutar ta ci gaba da ...
Bisa ga binciken hukumar kula da yaduwar cututtuka NCDC ta gudanar hukumar ta bayyana cewa cutar ta ci gaba da ...
An saki Dan majalisar wakilai da aka sace a hanyar Abuja zuwa Kaduna.
"Mun kai gawan dan kunan bakin waken dakin ajiyan gawawwaki na wani asibiti a Maiduguri."
‘’Cutar sigari ba karamar illa ba ce kuma ta na kawo mana barazana, sannan kuma ta na gurbata iskar da ...
Hukumar tace za a ajiye wadannan kudade ne a bankin Jaiz.
Shi dai Suleiman mai sana’ar Kalanzir ne a Kasuwar Kawo dake cikin garin Kaduna.
Shugaban hukumar Ishaq Oloyede ne ya fadi hakan a wata hira da yayi da gidan talabijin din Channels.
PREMIUM TIMES ta gano cewa hukumar ta samu umarnin kotu da ta bincikin fadar sarkin har sau biyu.
Ana tuhumar Dasuki da yin watanda da kudaden siyan makamai.