Kafin nan kuwa, Denmark din ce ta fara cefa kwallo a daidai minti na 7 da fara wasan su.
Read moreDetailsDan wasan Real Madrid, Cristiano Ronaldo ya jefa musu kwallo a raga a daidai minti na biyar da fara wasa.
Read moreDetailsKasar Rasha ta lallasa Egypt da ci 3 da 1.
Read moreDetailsSenegal ta shige gaba tun a minti na 37.
Read moreDetailsKamfanin Dillancin Labarai NAN, Reuters da PREMIUM TIMES ne suka ruwaito labarin.
Read moreDetailsJapan ta jefa kwallaye biyu yayin da Columbia ta ci kwallo daya.
Read moreDetailsKocin na Najeriya ya ce gaba dayan ‘yan wasan na sa ba su ji dadin yadda wasan ya karke ba.
Read moreDetailsA cikin rukunin su tun da farko Argentina ta yi kunnen doki da kasar Iceland, wacce ta zo gasar a...
Read moreDetailsNajeriya dai bata buga wani abin azo a gani ba a iya tsawon awa daya da rabi da akayi ana...
Read moreDetailsGobe ne dai Najeriya za ta buga wasan ta na farko da kasar Crotia.
Read moreDetails