Ita sai Juventus ce ke kan gaba a gasar Seria A, amma da sauran wasanni 12 da ba a karasa...
Read moreDetailsOzil ya hada kai da Antonio Rudiger, wanda haifaffen Jamus ne, amma iyayen sa Mathias da Lily 'yan kasar Saliyo...
Read moreDetailsFitaccen dan wasan Najeriya, Ahmed Musa ya karyarta rahotan da ke ta yadawa cewa wai ya kamu da cutar Coronavirus.
Read moreDetailsYa ce wata rana ya shiga wani kantin sayar da kayan marmari, sai ya ga ana neman direba.
Read moreDetailsJama'a sun yi tururuwa wajen aikawa da sakon ta'aziyyar su ga tsohon dan wasan Barcelona din kuma kociyan Manchester City.
Read moreDetailsTuni dai Real Madrid ta bayyana jimami da alhini da takaicin rashin Lorenzo Sanchez sanadiyyar Coronavirus.
Read moreDetailsHaka nan shima dan wasan kwallon kafan Juventus, Dybala ya ce shi da buduwarsa Oriana sun kamu da cutar.
Read moreDetailsUnguwannin da wakilin mu ya zazzagaya, kamar su Barnawa, Tudun Wada, Narayi, Badikko, Badarawa duk zancen dai daya ne.
Read moreDetailsCutar coronavirus ta tilasta wa mahukunta a harkar wasannin kwallon kafa a duniya, dage wasannin zuwa wani lokaci.
Read moreDetailsA daidai za hura usur din tashi, sai United ta saka kwallo ta biyu ta hannun dan wasanta Dominic a...
Read moreDetails