Yau Talata da misalin karfe 9:10 na safe ne gobara ta tashi a ofishin kula da jarabawar sakandare ta WAEC...
Read moreDetailsJami’in yada labarai na karamar hukumar ne, mai suna Daudu Sulaiman, ya bayyana wa kamfanin dillancin labarai na kasa, NAN...
Read moreDetailsBabban Sakataren dai ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na NAN cewa, an yi nisa wajen cim ma wannan yarjejeniya...
Read moreDetailsDaliban sun dauki tsawon awoyi uku suna zanga-zangar da ya jawo kusan rufe titin Tafawa Balewa da ke cikin Kaduna.
Read moreDetailsAlkali Fati Auna ta ce za'a ci gaba da shari'a ranar 5 ga watan Afrilu, 2017.
Read moreDetailsAn fara samun dogayen layukan mai a gidajen mai dake fadin kasarnan.
Read moreDetailsYace dukkan su sun amince su fice daga jam’iyyar APC din ne saboda watsi dasu da jam’iyyar tayi.
Read moreDetailsMustapha Yunusa Maihaja kuma ya canji Sani Sidi a hukumar NEMA.
Read moreDetailsMataimakin shugaban kasa Osinbajo ne zai shugabanci kwamitin gudanarwan hukumar NEMA.
Read moreDetails" Rayuwa da mutuwa duk na Allah ne amma shugaban kasa na matukar neman hutu yanzu.
Read moreDetails