Atiku ya canza Sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP a makon da ya gabata.
Read moreDetailsYayi ikirarin doke Buhari idan yayi takara da shi a 2019.
Read moreDetailsHakan ya kai ga yawan cibiyoyin sabunta rajistar sun kai 672
Read moreDetailsSai dai kuma wata majiya ta ce sun kai harin ne domin su saci abinci da kuma magunguna.
Read moreDetailsAn yi watsi da wannan tsari ne a yau Laraba a zaman da majalisar ta yi.
Read moreDetailsRukkayya ta ce kiyayyar da ke tsakanin ta da ‘yan uwan mijin ta ya kara zafi ne bayan rasuwar sa.
Read moreDetailsYayi wannan bayani ne a wurin wani taron da ya jibinci dokar hana cin hanci da rashawa a Majalisar Tarayya.
Read moreDetailsMaina ya fadi haka ne da yake hira da gidan Talabijin din Channels.
Read moreDetailsKakakin rundunar sojin Najeriya Sani Usman ne ya sanar da haka ranar Talata a jihar Borno
Read moreDetailsSanatan ya bayyyana wannan shawara ce tasa yayin da Majalisar Dattawa ke zaman muhawara a kan kasafin 2018.
Read moreDetails