Hukumar jin daɗin alhazai ta jihar Bauchi ta fara wani gangamin wayar da kan al'umma kan aikin Hajji daga tushe...
Read moreDetailsKakakin rundunar 'yan sandan jihar Tochukwu Ikenga ya tabbatar da aukuwar lamarin inda yake cewa Nnamdi na tsare a ofishinsu.
Read moreDetailsKakakin rundunar Mohammed Dalijan ya sanar da haka a taron da ya yi da manema labarai a garin Gusau ranar...
Read moreDetailsLeo ya ce 'yan sanda sun kwato wadannan kaya yayin da suke gudanar da bincike kan Danladi a ofishinsu.
Read moreDetailsNasiru Buba, mijin Tasleem Baba-Nabegu, wanda ya zargi matarsa da kwamishina Sankara da yin mu'amalar da ta saɓa wa shari'a.
Read moreDetails"Gidaje huɗu tare da wasu mutane biyar aka ƙone har suka zama toka. Sannan sun ƙone gidaje da shaguna da...
Read moreDetailsWani mazaunin kauyen Adamu Dauda ya ce maharan sun bukaci naira miliyan 100 kudin fansan manoma shida din da suka...
Read moreDetailsDakarun sun kashe Wasu daga cikin sojojin dan ta'addan tare da ragargaza wurin da maharan ke ajiye makaman su.
Read moreDetailsGwamnan ya ce waɗancan su ne kaɗan daga cikin abubuwan da ya yi a lokacin da yake hutunsa na kwanaki...
Read moreDetailsKakakin rundunar Ahmed Wakil ya ce an yi gaggawan kai yarinyar asibiti amma likita ya tabbatar cewa ta mutu.
Read moreDetails