Bayan haka gwamnati ta kuma karbi kwalaben maganin rigakafin na Johnson & Johnson guda 177,600 daga hannun AU.
Read moreDetailsMohammed-Baloni ta ce gwamnati na kokarin ganin ta dakile yaduwar cutar musamman a wuraren da cutar ta fi tsanani.
Read moreDetailsSai dai kuma alƙaluman sun nuna cewa an haɗa da adadin mutum 393 da su ka kamu da cutar a...
Read moreDetailsCutar ta ci gaba da yaɗuwa yayin da gwamnati ta fara yi wa mutane allurar rigakafin korona zango na biyu.
Read moreDetailsCutar ta kashe ɗarruwan jama’a a jihohin Arewa maso Yamma da su ka haɗa da Jigawa, Kano, Katsina, Zamfara, Sokoto...
Read moreDetailsHana zuwa aikin Hajji a lokacin da ake wasan Olemfik a Japan, ya sa wasu da dama na ganin kamar...
Read moreDetailsHukumar dakile yaduwar Kanjamau ta ƙasa NACA ta bayyana cewa waɗanda basu taɓa yin aure ba sun fi yawan waɗanda...
Read moreDetailsAdadin yawan mutanen dake dauke da cutar ya karu baya da aka samu karin mutum 753 da suka kamu da...
Read moreDetailsNgige ya yi kira ga likitoci su daina ɗagawa da girman kai, saboda su na ganin kamar su ne ke...
Read moreDetailsNajeriya ba ta da niyyar sske saka dokar zaman gida dole duk da karuwar yawan waɗanda ke kamuwa da Korona...
Read moreDetails