Akinde ya yi wannan gargadi ne da yake hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN ranar Litini a jihar Legas.
Read moreDetailsmutum 205,765 ne suka kamu da cutar sannan mutum 193,617 sun warke, mutum 2,720 sun mutu sannan mutum 9,427 na...
Read moreDetailsZuwa asibiti domin yin gwaji da ganin likita, motsa jiki, cin abincin dake inganta garkuwar jiki, gujewa fadawa cikin damuwa
Read moreDetailsSun ce cututtuka da suka hada da korona, zazzabin cizon sauro, kanjamau, Kwalara na ciki cututtukan dake kisan yara a...
Read moreDetailsMuna kira ga mutane da su ci gaba da mara wa gwamnati baya a yakin da take yi da korona...
Read moreDetailsGwamnati ta kama wadannan matafiya da laifin kin killace kansu na tsawon kwanaki 14 bayan sun shigo kasar nan daga...
Read moreDetailsHukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko (NPHCDA) ta ce Najeriya ta yi wa mutum miliyan 4.6 rigakafin korona allura...
Read moreDetailsMinistan Harkokin Lafiya Osagie Ehanire ya ce aƙalla akwai buƙatar a yi wa kashi 70 cikin 100 na 'yan Najeriya...
Read moreDetailsKungiyar ta ce macizai kan sari mutanen da basu da maganin kare kan su daga cizon macizai, talakawa, manoma, wadanda...
Read moreDetailsMatar aure ce da mijinta suka haifi tagwaye. Daga baya wani tsohon saurayinta ya ce 'ya'yan nashi ba na mijin...
Read moreDetails