Buhari ya ce za a tura wa talakawa miliyan 50 ɗan alawus ɗin dannar ƙirjin ba su haƙuri su rungumi...
Read moreDetailsMataimakin Kakakin Majalisar Tarayya, Idris Wase ya amince da shawarwarin da kwamitin ya gabatar, kuma ya rattaba masu hannu.
Read moreDetailsDama kuma a cikin Nuwamba 2022 ne Kotun Ɗaukaka Ƙara ta jaddada ɗaurin shekaru 14 da Babbar Kotun Tarayya ta...
Read moreDetailsHaka kuma an ƙara haraji kan kowane karan taba sigari na kowace irin tabar da ake sha hayaƙi na tashi.
Read moreDetailsCBN ya ce zai ci gaba da ƙara ingizo kuɗaɗen a cikin jama'a domin a ji sauƙin hada-hadar bunƙasa tattalin...
Read moreDetailsMajalisar Tattalin Arzikin (NEC) ta dakatar da cire tallafin fetur da shirya yi kafin ƙarshen mulkin Shugaba Muhammadu Buhari.
Read moreDetailsKenan ƙididdigar ta nuna an samu ƙarin mutum miliyan 27.1 daga adadin mutum miliyan 195.5 masu waya ko lambar waya...
Read moreDetails“Tun lokacin da gwamnati ta sanar cewa a rika karbar tsoffin takardun kudi sabbin da ake gani suka bace.
Read moreDetailsZainab ta ce za a fara raba wa talakawa ta hanyar tuttura masu a asusun bankunan su, amma sai bayan...
Read moreDetailsIdan za a tuna, cikin watan Maris sai da tsadar rayuwa ta kai kashi 24.46, a Fabrairu kuwa ta kai...
Read moreDetails