Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, ya yaba da rahoton Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa, NBS, kan bunƙasar tattalin arziƙin ƙasar nan.
Read moreDetailsDaga baya sai PREMIUM TIMES ta gano lallai ashe an nunke 'yan Najeriya baibai ne, gidajen man NNPC 550 aka...
Read moreDetailsDaga cikin yarjejeniyar akwai cewa dukkan wasu kadarori da ilahirin jarin NNPC Retail, daga ranar sun zama mallakin OVH.
Read moreDetailsNNPC ya bayyana haka a ranar Litinin, cewa ya samu wannan ribar zunzurutun kuɗaɗen daga Janairu 2023 zuwa Disamba 2023.
Read moreDetailsSai dai kuma wannan ƙididdiga ba ta jerin zubin carbin watanni ba ce, ƙididdiga ce ta lissafin shekara-shekara.
Read moreDetailsMataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ne ya wakilci Shugaban Ƙasa Bola Tinubu a wurin bukin raba kayan noman.
Read moreDetailsSauran kayan dabarun noman da aka raba sun haɗa har da maganin kashe ƙwari, duk a ƙarƙashin shirin FADAMA a...
Read moreDetailsWato ni ina adawa masu almubazzaranci da wadaƙa da dukiya, musamnan masu kamfatar kuɗaɗe su na sayen jiragen sama na...
Read moreDetailsCutar COVID-19 da aka fi sani korona a Hausance ta fantsama a sansanonin wasannin Olamfik da yanzu haka ke gudana...
Read moreDetailsA cikin wani bidiyo da aka watsa ranar Litinin, an nuno mafusata su na lalata ɗaya daga cikin ofishin MTN...
Read moreDetails