Sannan kuma kai Buratai, mun ga kamar ka gaji ne ko, ka saurari ranar ka kaima domin tananan zuwa.
Read moreDetailsAn dakatar da shi, watanni masu yawa bayan Hukumar ICPC ta sharwarci a dakatar da shi tun da dadewa.
Read moreDetailsYakubu ya ce wa’adin gwamna mai ci a yanzu na Bayelsa zai kare a yau Juma’a, karfe 12 na dare.
Read moreDetailsHaka nan kan titin Abuja zuwa Kaduna ya yi kaurin suna wajen garkuwa da mutane.
Read moreDetailsWannan abu da ya faru bai yi wa fadar gwamnatin Buhari dadi ba domin shi kansa Buhari yana tinkaho da...
Read moreDetailsDaga nan sai maishari’a Eko ya umarci hukumar ta bayyana wanda ya zo na biyu a zaben gwamnan jihar sannan...
Read moreDetailsKotun Koli ta tsige gwamnan jihar Bayelsa na jam'iyyar APC a zamanta ranar Alhamis.
Read moreDetailsSai dai Buhari bai kai ziyarar gane wa idon sa dimbin motocin da aka kona ba.
Read moreDetailsDuk da wannan dirkaniya ta Magashi, hakan bai hana Buhari ya kinkimo shi ya nada shi minista ba.
Read moreDetailsWani dan banga ya yi korafin cewa sai da sojoji suka janye daga wannan yanki na jaddiri sannan Boko Haram...
Read moreDetails