Eko ya ce lokacin da Idris ya daure Uzor Kalu, an rigaya an kara masa mukami zuwa Kotun Daukaka Kasa...
Read moreDetailsA jihar Kaduna ma , an samu almajira da dama da suka kamu da cutar. Suna killace ana basu magani.
Read moreDetailsWasu ayyukan ma sai biyu ake samun an biya kudaden su a wuraren da aka yi 'yar-burum-burum a kasafin kudi.
Read moreDetailsKaramin Ministan Kudade, kasafin Kudi da Tsare-tsare, Clem Agba ne ya furta haka a Abuja, kamar yadda aka ruwaito.
Read moreDetailsA ranar Talata ta ce fantsamar cutar a cikin al'umma na kawo barazana sosai ga rayuwar dimbin jama'a.
Read moreDetailsMarasa lafiyan sun ce kwata-kwata ba a basu kula. Tun da aka killace a wani gida a garin Kwadon aka...
Read moreDetailsWannan allo dai ya na kan hanyar shiga Jalingo daga garin Wukari.
Read moreDetailsGwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari ya bayyana cewa akalla Jami'an Kula da Lafiya 14 ne suka kamu da cutar Coronavirus...
Read moreDetailsMutum 245 ne suka kamu da cutar a rahotan NCDC da ta fitar Litinin.
Read moreDetailsMalami ya ce kudin ya karu ne saboda ajiya da ya sha a asusun banki a kasar Amurka da New...
Read moreDetails